Jimoh Ibrahim

Jimoh Ibrahim
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Ondo South
Rayuwa
Haihuwa Ondo, 24 ga Faburairu, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Harvard Law School (en) Fassara
Jami'ar Obafemi Awolowo
Jami'ar Harvard
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, entrepreneur (en) Fassara da Lauya

Jimoh Ibrahim (an haife shi a ranar 24 ga watan Fabrairu shekarar 1967) lauya ɗan Najeriya ne, ɗan siyasa, ɗan kasuwa kuma ɗan agaji wanda yanzu shi ne zababben Sanata na gundumar Ondo ta Kudu.

Shi ne shugaba kuma babban jami’in zartarwa na Global Fleet Group, wata ƙungiya ce mai zaman kanta a Najeriya, tare da buƙatun kasuwanci da rassa a maƙwabtan Afirka ta Yamma . A cikin watan Yuli, shekarar 2022, Jami'ar Cambridge, United Kingdom ta ba shi ƙwararrun Doctorate Business (BusD).


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search